Jump to content

Wq/ha/Michael Jackson

From Wikimedia Incubator
< Wq | ha
Wq > ha > Michael Jackson
A cikin duniyar da ke cike da kiyayya, dole ne mu kuskura mu yi bege. A cikin duniyar da ke cike da jin haushi, dole ne mu kuskura mu kyatata. A cikin duniyar da ke cike da yanke ƙauna, dole ne mu kuskura mu yi buri. Sannan kuma a cikin duniyar da ke cike da rashin amana, dole ne mu kuskura mu amince

Michael Joseph Jackson (29 Agustan 1958 – 25 Yunin 2009), ya kasance mawaki, marubucin waƙa, dan rawa, dan kasuwa, mai taimakon jama’a dan ƙasar Amurka. Ana kiransa da “Sarkin Wakar Pop”. Ana daukan Jackson a matsayin wanda yafi kowa nasara a cikin masu bada nishadi no kowanne lokaci dangane da jadawalin Guinness World Records...

Maganganu

[edit | edit source]
Mutane a ko ina a fadin duniya
Daya suke duk inda naje,
Na bayar da wannan, Na bayar da wancan,
Kullum hakan na damu na…